KAI TSAYE: Yadda ranar demokradiyya ke gudana a farfajiyar Eagle Square


Legit Hausa

Shugaba Muhammadu Buhari, shugaban kasar Laberiya, George Weah, shugaban kasar Nijar, Mohammad Issoufou, shugaban kasar Ruwanda, Paul Kagame, sun isa farfajiyar Eagle Square. A ranar 6 ga watan Yuni, 2018, shugaba Muhammadu Buhari ya sanar da ranar ga Yuni matsayin sabon ranar murnan demokradiyya. 

Shekara daya bayan wannan sanarwa, shugaba Buhari a ranar Litinin, 10 ga watan Yuni ya rattaba hannu kan dokar mayar da ranar 12 ga Yuni ranar hutu. A sabuwar dokar, game da cewar hadimin shugaba Buhari kan harkokin majalisar dokoki, Ita Enang, an soke ranar 29 ga Mayu matsayin ranar hutu da demokradiyya. Innama za'a mika mulki ne kawai ranar. 

A ranar 12 ga watan Yuni, 2019, Moshood Kashimawo Abiola ya lashe zaben shugaban kasa inda mutan Najeriya daga kowani lungu da sako suka zabesa tare da mataimakinsa, Babagana Kingigbe. Amma, zaben wacce ake siffatawa matsayin zabe mafi gaskiya a tarinin Najeriya, shugaban kasar mulkin soja a lokacin, Ibrahim Badamasi Babangida, ya soke zaben.
 


DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN