Bikin Sallah: Jerin sunayen hakimai 19 da suka bijire wa sabbin masarautun Ganduje

Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya soke hawan Nasarawa da aka saba yi duk lokacin bikin karamar sallah bisa umarnin gwamnan...

Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya soke hawan Nasarawa da aka saba yi duk lokacin bikin karamar sallah bisa umarnin gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. A ranar Laraba ne gwamna Ganduje ya umarci sarki Sanusi da ya fasa hawan Nasarawa saboda wasu dalilian tsaro. Jaridar Daily Nigerian ta ce ta samu labarin cewar gwamnatin Kano ta soke hawan ne saboda takun sakar dake tsakanin sarkin Sanusi da gwamna Ganduje. Duk da kasancewar gwamna Ganduje ya kirkiri sabbin masaurutu hudu tare da nada sarakunansu na yanka, wasu daga cikin hakiman da suka fada karkashin sabbin masarautun sun bijire wa sabbin sarakunan da Ganduje tare da halartar bikin hawan Daushe da aka yi ranar Laraba. Hakiman da suka bijire wa sabbin sarakunan sun hada da; 1. Dan Isan Kano hakimin Warawa 2. Dokajin Kano hakimin Garko 3. Dan Galadiman Kano hakimin Bebeji 4. Sarkin Shanun Kano, hakimin Rimin Gado 5. Yariman Kano hakimin Takai 6. Barden Kano hakimin Bichi 7. Sarkin Fulanin Ja’idanawa Hakimin Garun 8. Makaman Kano hakimin Wudil 9. Sarkin Dawaki mai Tuta hakimin Gabasawa 10. Dan Kadai Kano hakimin Tudun Wada 11. Dan Madami hakimin Kiru 12. Dan Amar Din Kano Hakimin Doguwa 13. Madakin Kano hakimin Dawakin Tofa 14. Matawallen Kano 15. Wakilin Dan Iyan Kano 16. Wakilin Barden Kano 17. Wakilin Dan Makwayo 18. Wakilin Sarkin Yaki 19. Magajin Rafin Kano Gwamnatin Kano ta saka kafar wando daya da masarauta ne bisa zargin cewar sarki Sanusi na goyon bayan dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, a aben da ya gabata. Domin rage karfin da sarki Sanusi ke da shi, gwamna Ganduje ya kirkiri sabbin masarautu hudu a Kano wadanda suka hada da Bichi, Rano, Gaya da Karaye. Duk da wata kotu ta yi kokarin dakatar da gwamnan, ya yi burus da umarnin ta ya nada sabbin sarakunan yanka tare ba su sandar iko. Read more: https://hausa.legit.ng/1242024-bikin-sallah-jerin-sunayen-hakimai-19-da-suka-bijire-wa-sabbin-masarautun-ganduje.html

Legit Hausa

Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya soke hawan Nasarawa da aka saba yi duk lokacin bikin karamar sallah bisa umarnin gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. A ranar Laraba ne gwamna Ganduje ya umarci sarki Sanusi da ya fasa hawan Nasarawa saboda wasu dalilian tsaro. 

Jaridar Daily Nigerian ta ce ta samu labarin cewar gwamnatin Kano ta soke hawan ne saboda takun sakar dake tsakanin sarkin Sanusi da gwamna Ganduje. Duk da kasancewar gwamna Ganduje ya kirkiri sabbin masaurutu hudu tare da nada sarakunansu na yanka, wasu daga cikin hakiman da suka fada karkashin sabbin masarautun sun bijire wa sabbin sarakunan da Ganduje tare da halartar bikin hawan Daushe da aka yi ranar Laraba. 

Hakiman da suka bijire wa sabbin sarakunan sun hada da;

1. Dan Isan Kano hakimin Warawa
2. Dokajin Kano hakimin Garko
3. Dan Galadiman Kano hakimin Bebeji
4. Sarkin Shanun Kano, hakimin Rimin Gado
5. Yariman Kano hakimin Takai
6. Barden Kano hakimin Bichi
7. Sarkin Fulanin Ja’idanawa Hakimin Garun
8. Makaman Kano hakimin Wudil
9. Sarkin Dawaki mai Tuta hakimin Gabasawa
10. Dan Kadai Kano hakimin Tudun Wada
11. Dan Madami hakimin Kiru
12. Dan Amar Din Kano Hakimin Doguwa
13. Madakin Kano hakimin Dawakin Tofa
14. Matawallen Kano
15. Wakilin Dan Iyan Kano
16. Wakilin Barden Kano
17. Wakilin Dan Makwayo
18. Wakilin Sarkin Yaki
19. Magajin Rafin Kano 

Gwamnatin Kano ta saka kafar wando daya da masarauta ne bisa zargin cewar sarki Sanusi na goyon bayan dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, a aben da ya gabata. Domin rage karfin da sarki Sanusi ke da shi, gwamna Ganduje ya kirkiri sabbin masarautu hudu a Kano wadanda suka hada da Bichi, Rano, Gaya da Karaye. Duk da wata kotu ta yi kokarin dakatar da gwamnan, ya yi burus da umarnin ta ya nada sabbin sarakunan yanka tare ba su sandar iko.
 

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
IDAN KA GAN WANI ABU NA FARUWA, HANZARTAB KA SANAR DA MU A ISYAKULABARI@GMAIL.COM
Name

'YANSANDA,1,AL-AJABI,22,AREWA,45,BIDIYO,147,BINCIKE,1,BIRNIN-KEBBI,375,BOLLYWOOD,2,BUHARI,10,DUNIYA,110,ENGLISH,27,FADAKARWA,126,FASAHA,14,FITACCEN LABARI,19,HOTO,175,HOTUNA,90,JAKAR MAGORI,1,LABARI,2981,NISHADI,282,OSCAR,2,Samaila Yombe,42,SANARWA,31,SHARHI,16,SIYASA,387,TARIHI,11,TSARO,354,WASANNI,18,
ltr
item
ISYAKU.COM: Bikin Sallah: Jerin sunayen hakimai 19 da suka bijire wa sabbin masarautun Ganduje
Bikin Sallah: Jerin sunayen hakimai 19 da suka bijire wa sabbin masarautun Ganduje
https://1.bp.blogspot.com/-JBp6XwEUXUQ/XPkQT_fJS9I/AAAAAAAAWKM/InzZpeCW4rUUV4dJHcSlE0sICeCgESFPQCLcBGAs/s1600/Sanusi-Lamido1.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-JBp6XwEUXUQ/XPkQT_fJS9I/AAAAAAAAWKM/InzZpeCW4rUUV4dJHcSlE0sICeCgESFPQCLcBGAs/s72-c/Sanusi-Lamido1.jpg
ISYAKU.COM
https://www.isyaku.com/2019/06/bikin-sallah-jerin-sunayen-hakimai-19.html
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/2019/06/bikin-sallah-jerin-sunayen-hakimai-19.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy