Ana kishin kishin Buhari zai rike wasu manyan mutane 2 a Gwamnatinsa

Yayin da ake jira a jiran a ji labarin wadanda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nada a gwamnatinsa a karo na biyu, mun fara jin kishin-kishin din akwai Hadiman da ka iya yin tazarce. Rahotanni na yawo daga jaridar The Cable cewa akwai yiwuwar shugaban kasa Buhari ya sake nada Mista Boss Mustapha a matsayin Sakataren gwamnatin tarayya a wani sabon karo na biyu. Haka zalika, ana tunanin cewa Malam Abba Kyari ne zai cigaba da aiki a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar. Kawo yanzu dai babu wanda shugaba Buhari ya ba wani mukami. Har yanzu dai ko da ba a sanar ba tukuna, wadannan kusoshi na gwamnatin shugaba Buhari, su na cigaba da gudanar da ayyukansu kamar yadda su ka saba tun kafin a ruguza gwamnatin baya. Read more: https://hausa.legit.ng/1242624-da-alamu-boss-mustapha-da-abba-kyari-su-cigaba-da-rike-mukamansu.html

Legit Hausa

Yayin da ake jira a jiran a ji labarin wadanda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nada a gwamnatinsa a karo na biyu, mun fara jin kishin-kishin din akwai Hadiman da ka iya yin tazarce. Rahotanni na yawo daga jaridar The Cable cewa akwai yiwuwar shugaban kasa Buhari ya sake nada Mista Boss Mustapha a matsayin Sakataren gwamnatin tarayya a wani sabon karo na biyu. 

Haka zalika, ana tunanin cewa Malam Abba Kyari ne zai cigaba da aiki a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar. Kawo yanzu dai babu wanda shugaba Buhari ya ba wani mukami. Har yanzu dai ko da ba a sanar ba tukuna, wadannan kusoshi na gwamnatin shugaba Buhari, su na cigaba da gudanar da ayyukansu kamar yadda su ka saba tun kafin a ruguza gwamnatin baya.
 

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafinmu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/D9SKfH2BjM4Deldar0KkFN

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN