Alamomin mace 'yar madigo: Hattara 'yan Mata

1- Ki Nisanci Duk Wata Qawa Da Zata Dinga
Bayyana Miki Tsaraicinta.
.
2- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Yabaki Ta Fuskar
Sha’awa.
.
3- Ki Guji Qawar Da Zata Dinga Rungume ki Da
Nufin Wasa.
.
4- Ki Tsoraci Qawar Da Zata Dinga Kunna Miki
Fina-Finan ‘Yan Madugo (Lesbian).
.
5- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Kama Hannunki Na
Tsawon Lokaci Don Idan Ta Jima Tana Shafa Miki
Hannu , Da Sannu Zata Kai Ga Mabudin Sha’awa
Shine Ta Fara Shafa Miki Kirjinki.
6- Ki Nisanci Qawar Da Zata Dinga Yawan Shafa
Gashin Kanki.
.
7- Ki Kauracewa Qawar Da Za ta dinga Yawan
Kwanciya Ajikinki Batare da Wani Dalili Ba.
.
8- Ki Kyamaci Qawar Da A ko da Yaushe Zata
dinga Son Ta dinga Ganin Jikin ki , Kamar Kirjin
ki Da Bayan ki Zuwa Kasan Marar ki.
.
9- Ki Rabu da Qawar Da Za ta dinga Yawan Yi Mi
ki Kyaututtuka Masu Tsada Ba Bisa Dalili Ba.
10- Ki Bar Qawar Da Take Yawan Jan Ki Zuwa
Gidan Qawayen ta Wadanda Bakisan su Ba
Kuma Basu da Mazaje Koma Suna da Mazajen ,
Amma Wa ‘yanda Kika ga Suna Yawan Kulewa
Cikin Uwar Daka Ko Suke Yawan Tafawa Suna
Rungumar Juna , Ko Kwanciya Akan Cinyar Juna
Ko Suke Yawan Cire Tufafinsu Agaban Juna Ko
Wanka Tare.
.
11- Ki Kyamaci Qawar Da Bata da Hira Sai Hirar
Mace Yar Uwar ta.
.
12- Ki Guji Qawar Da Ba ta son Yawan Mu’amala
Da Maza Amatsayin Samari Ko Masoya , Amma
Ta fi Mu’amala Da Mace ‘Yar Uwarta Matuka
Ainun.
.
13- Ki Kauracewa Qawar Da Take da Sha’awar
Kallon Fina-Finan Batsa Musamman Irin Na
Mace Da Mace (Lesbian).
.
14- Ki Fita Sha’anin Qawar Da Ake Yada Jita-
Jitan Tana Madigo (Lesbian).
.
15- Ki Rabu Da Qawar Da Take Mu’amala Da
Qawaye Masu Madigo (Lesbian) Koda Ita Ba ta yi
Domin Kallon Mai yi Ake yi Mata Kema Haka
Za’a yi Miki Kallo.
.
16- Ki Guji Qawar Da Take Zaman Kanta
Agidan Da Ta kama Take Haya Kuma Mata Ke
Taruwa Agidanta.
.
17- Ki Fita Sha’anin Qawar Da Ba ta jin Kunyar
Cewa Aga-Aga , Na Kirji Ko Baya Ko Kasan Marar
Juna.
18- Ki Hakura Da Qawar Da ‘Yan Madigo Ke
Burgeta Koda Ita Ba ta yi.
19- Ki Kyamaci Qawar Da Take Yawan Yabon
Surorin Jikinki Irin Kirjinki Da Mararki Da Bayanki.
20- Kiyi Tir Ki Kuma Guji Tareda Kyamatar Qawar
Da Kuna Haduwa Maimakon Tamiko Miki Hannu
Kuyi Musabiha Sai dai Takai Hannu Ta Daki
Bayanki (Mazaunanki) Ko Ta Dan Shafa
Kirjinki.
Mata Kuyi Hattara don samun tsira daga wuta
Allah yasa mudace..Ameen


Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Daga Alummata
Hoto
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN