• Labaran yau


  Yanzu-Yanzu: An tabbatar da mukaddashin IG Adamu a matsayin Sifeto Janar na yan sanda


  Legit Hausa

  An tabbatar da mukaddashin Sifeto Janar na hukumar yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu, a matsayin sifeto janar na din-din-din a ranar Alhamis, 22 ga wtaan Mayu, 2019 a fadar shugaban kasa dake birnin tarayya Abuja. 

  An tabbatar da IGP Adamu ne a wani taro na musamman da shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranta da kansa. Shugaban ma'aikatan hukumar yan sanda, Musuliu Smith, da gwamnonin Najeriya 36 ne suka halarci wannan muhimmin taro. 

  IGP Adamu ya dau ragamar mulkin hukumar yan sandan ne a 15 ga watan Junairu, 2019 daga hannun magabacinsa, Ibrahim Idris.
   

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-Yanzu: An tabbatar da mukaddashin IG Adamu a matsayin Sifeto Janar na yan sanda Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama