• Labaran yau

  Yadda wata mata ta cije al'aurar mijinta har ya gundule, karanta dalili

  An garzaya zuwa wani Asibiti da wani mutum mai suna Sibangilizwe Ngamula, bayan matarsa ta cije kan al'aurarsa sakamakon haka kan kaciyar al'aurarsa ya gundule a kasar Zimbabwe.

  Majiyar isyaku.com ta ce an sha samun matsala tsakanin Sibangilizwe da matarsa bisa zargin neman maza, wanda matarsa ta sha musantawa, sakamakon haka ake yawan samun tashin hankali a gidan.

  Bayanai sun nuna cewa sakamakon haka matarsa ta kwashe kayanta ta tafi gidansu har ta yi mako biyu.

  Bayan ta dawo ne kuma sai rikici ya sake kaurewa tsakanin ma'auratan, sakamakon bacewar makullin daki, wannan lamari ya sa matar Sibangilizwe ta dunkule hannunta ta kai wa mijinta duka a fuska,  ta kuma cakume golayensa ta murde su har ya fadi, daga bisani kuma ta kama  al'aurarsa ta gatsa masa cizo mai tsanani da hakoranta har kan al'aurar ya cire.

  Saidai an garzaya da Sibangilizwe zuwa wani Asibiti inda yake jinya, amma wata majiya a Asibitin ta ce Sibangilizwezai iya ci gaba da jima'i duk da yake kan al'aurarsa ya cire kuma wasu jijiyoyin al'aurar sun tabu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wata mata ta cije al'aurar mijinta har ya gundule, karanta dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });