Tsadar Fulawa: Farashin Burodi zai tashi a Najeriya

Legit Hausa Akwai yiwuwar farashin Burodi da sauran dangin kayan abinci da ake sarrafawa da fulawa za su yi tashin doron zabuwa a ...


Legit Hausa

Akwai yiwuwar farashin Burodi da sauran dangin kayan abinci da ake sarrafawa da fulawa za su yi tashin doron zabuwa a kwana-kwanan nan cikin kasar nan ta Najeriya a sakamakon doriyar N600 akan farashin kowane buhu guda na fulawa da aka samu.

Kamfanonin sarrafa alkama sun kara Naira dari shida a kan farashin kowane buhu guda na Fulawa tun a watan Maris da ya gabata. Hakan ya sanya buhunan Fulawa da farashin su ya ke a kan N10,200 da kuma N11,300 su ka koma N10,700 da kuma N11,900.

Yayin ganawar sa da manema labarai ta hanyar wayar salula a birnin Maiduguri, Dominic Daniel Tumba Turi, shugaban kungiyar masu gashin dangin kayan abinci na Fulawa, ya ce doriyar farashin ya zo ne kwatsam ba tare da kamfanonin sarrafa alkama sun ankarar da su Da ya ke ci gaba da babatu na bayyana rashin jin dadin sa,

Tumba ya ce tashin farashin Fulawa ya sanya kamfanoni da dama masu gashin Burodi da dangin kayan abinci na Fulawa sun dakatar da harkokin su na gudanarwa tare da rufe ma'aikatun su.Ya yi kira na neman gwamnatin tarayya da ta yi gaggawar shiga cikin wannan lamari na karya farashin Fulawa da a cewar sa muddin ba haka ba, dole farashin Burodi da dangogin sa za su tashi a fadin kasar nan.

 DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
IDAN KA GAN WANI ABU NA FARUWA, HANZARTAB KA SANAR DA MU A ISYAKULABARI@GMAIL.COM
Name

'YANSANDA,1,AL-AJABI,22,AREWA,45,BIDIYO,147,BINCIKE,1,BIRNIN-KEBBI,375,BOLLYWOOD,2,BUHARI,10,DUNIYA,109,ENGLISH,27,FADAKARWA,126,FASAHA,14,FITACCEN LABARI,19,HOTO,175,HOTUNA,90,JAKAR MAGORI,1,LABARI,2979,NISHADI,282,OSCAR,2,Samaila Yombe,42,SANARWA,31,SHARHI,16,SIYASA,387,TARIHI,11,TSARO,353,WASANNI,18,
ltr
item
ISYAKU.COM: Tsadar Fulawa: Farashin Burodi zai tashi a Najeriya
Tsadar Fulawa: Farashin Burodi zai tashi a Najeriya
https://1.bp.blogspot.com/-LWeO_3dqSdA/XMnuNzbYImI/AAAAAAAAVto/98FXBPlpjVAjb6yhp1rL88iDqsmtcBGCACLcBGAs/s1600/white-bread-51-550.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-LWeO_3dqSdA/XMnuNzbYImI/AAAAAAAAVto/98FXBPlpjVAjb6yhp1rL88iDqsmtcBGCACLcBGAs/s72-c/white-bread-51-550.jpg
ISYAKU.COM
https://www.isyaku.com/2019/05/tsadar-fulawa-farashin-burodi-zai-tashi.html
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/
https://www.isyaku.com/2019/05/tsadar-fulawa-farashin-burodi-zai-tashi.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy