• Labaran yau

  Shanaye da jama'a sun mutu sakamakon hadarin wata babban mota a wata jihar arewa

  An sami wata mumunar hadarin mota wanda ya rutsa da wata babban mota da ta dauko kaya tsakanin Abuja zuwa Kaduna da safiyar yau, sakamakon haka ana fargaban cewa mutum hudu sun rasa rayukansu, yayin da aka garzaya zuwa Asibiti da wasu a cikin mawuyacin yanayi.

  Rahotanni sun ce ana kyautata zaton cewa burki ne ya gaza, sakamakon haka motar ta kwace ma direban kuma ta fada cikin rafi daga kan gadar Azara-Jere da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna.

  Majiyar mu ta ce motar ta dauko dabbobi ne tare da sauran kayaki.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shanaye da jama'a sun mutu sakamakon hadarin wata babban mota a wata jihar arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });