• Labaran yau

  Saurayi ya yanke wuyar wata yarinya domin ta ki yarda ya yi mata fyade. Hotuna

  Yansanda a birnin Kano sun cafke wani mai suna  Bashir Yahaya bayan ya yanke wuyar wata Nurse da wuka domin ta ki ta amince ya yi mata fyde a wajen aikinta.

  Wanda aka kama dan shekara 20 ne, kuma yana aiki a waje daya da yarinyar a wani Asibiti  da ke a  rukunin gidajen Taladu a karamar hukumar Gwale da ke jihar Kano ranar 12 ga watan Mayu.

  Kakakin hukumar yansanda na jiar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar da faruwar lamarin, ya kuma ce wani bawan Allah mai suna Zayyanu Abdulhamid ne ya ceci yarinyar daga hannun mai yunkurin yi mata fyade.

  Rahotanni sun ce an yi masa dan karen duka har ma an kusa a kashe shi kafin a cece shi..

  Yansanda na ci gaba da gudanar da bincike kawo yanzu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Saurayi ya yanke wuyar wata yarinya domin ta ki yarda ya yi mata fyade. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });