• Labaran yau

  Yadda ta kasance da wasu mutum 2 da suka saci wani yaro a wata makaranta

  A yau, jakar magori ta ci karo da wasu bayin Allah guda biyu da suka gamu da mumunar karshe bayan jama'a sun yi masu dan karen duka, kuma suka banka masu wuta kiri kiri da ransu har suka sheka barzahu a jihar Bayelsa.

  Dubun wadannan mutane ta cika ne bayan Allah ya tona asirinsu lokacin da suka sato wani dan karamin yaro daga makarantar boko, amma sai asiri ya tonu a wani Shataletale a yankin Edepie a Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa.

  Bayan sun sha dan karen duka, barayin yaron sun ce wani dan siyasa ne ya sa suka sace yaron, lamari da ya kara harzuka jama'a har suka samo tayoyin mota suka saka masu kuma aka banka masu wuta har suka kone kurmus.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda ta kasance da wasu mutum 2 da suka saci wani yaro a wata makaranta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });