Hukumar zabe ta bayyana sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara


Legit Hausa

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta saki sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara, wadanda kotun koli ta yi shari'a a kansuShugaban hukumar zabe ta kasa, Mahmoud Yakubu, shi ne ya sanar da hakan a lokacin da yake ganawa da manema labarai yau Asabar dinnan a babban birnin tarayya Abuja.

Gwamna S/N 

Mukami Sunan dan takara Jam'iyya
1. Gwamna Bello Mohd Matawalle PDP
2. Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu Gusau PDP Majalisar tarayya S/N Yanki Sunan dan takara Jam'iyya 1. Zamfara ta arewa Alhaji Ya'u Sahabi PDP 2.
Zamfara ta tsakiya Mohammed Hassan PDP
3. Zamfara ta yamma Lawali Hassan Anka PDP 

Majalisar wakilai S/N 

Mazaba Sunan dan takara Jam'iyya
1. Kauran Namoda/Birnin Magaji Umar Sani Dan-Galadima PDP
2. Shinkafi/Zurmi Bello Hassan Shinkafi PDP
3. Gusau/Tsafe Kabiru Amadu PDP
4. Bungudu/Maru Shehu Ahmed PDP
5. Anka/Talata Mafara Kabiru Yahaya PDP 6. Bakura/Maradun Ahmed Muhammad Bakura PDP
7. Gummi/Bukkuyum Sulaiman Abubakar Gumi PDP Majalisar jiha S/N Mazaba Sunan dan takara Jam'iyya
1. Kauran Namoda ta arewa Umar Sani Dan-Galadima PDP
2. Kauran Namoda ta kudu Bello Hassan Shinkafi PDP
3. Birnin Magaji Nura Dahiru PDP
4. Zurmi ta gabas Salihu Hassan Zurmi PDP
5. Zurmi ta yamma Nasiru Mu'azu PDP
6. Shinkafi Muhammad G. Ahmad PDP
7. Tsafe ta gabas Musa Bawa Musa PDP
8. Tsafe ta yamma Aliyu Na-Maigora PDP
9. Gusau ta gabas Ibrahim Naida PDP
10. Gusau ta yamma Shafi'u Dama PDP
11. Bungudu ta gabas Kabiru Magaji PDP
12. Bungudu ta yamma Nasiru Bello Lawal PDP
13. Maru ta gabas Yusuf Alhassan Muhammad PDP
14. Maru ta kudu Kabiru Hashimu NRM
15. Anka Yusuf Muhammad PDP
16. Talata Mafara ta arewa Shamsudden Hassan PDP
17. Talata Mafara ta kudu Aminu Yusuf Jangebe PDP
18. Bakura Tukur Jekada Birnin Tudu PDP
19. Maradun I Faruk Musa Dosara PDP
20. Maradun II Nasiru Atiku PDP
21. Gummi I Abdulnasir Ibrahim PDP
22. Gummi II Mansur Mohammed PDP
23. Bukkuyum ta arewa Ibrahim Mohammed Na'idda PDP
24. Bukkuyum ta kudu Sani Dahiru PDP
 

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN