• Labaran yau

  Gani ga wane: Kalli abin da ya faru da wasu matasa 3 da suka saci babur

  A yau jakar magori ta biyo ta jihar Imo inda ta gano mana yadda aka kashe wasu matasa guda uku bayan an zarge su da aikata satar babur a garin Inyishi a karamar hukumar Ikeduru. An dai lafta ma wadannan matasa dan karen dukan ajali, daga bisani aka dora masu tayoyin mota kuma aka kunna masu wuta har suka kone kurmus,  DAGA ISYAKU.COM Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gani ga wane: Kalli abin da ya faru da wasu matasa 3 da suka saci babur Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });