Duba jerin sunayen Sarakunan sabin Masarautu 4 na jihar Kano

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya amince da zaben sabin Sarakunan Masarautu da aka kirkiro guda hudu a wata sanarwa da ta fito daga hannun wani babban mai taimaka masa. Sarakunan sune:

1- Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila 2- Sarkin Gaya Alhaj Ibrahim Abdulqadir Gaya 3- Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero 4- Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II

Wadannan sabin Masarautu suna da daraja mataki na 1 na Masarautu a jihar Kano.

Hakazalika an jiyo Gwamna Ganduje yana cewa Sarki birnin Kano da kewaye Sarki Muhammed Sanusi na biyu ya kamata ne ya dinga neman izini ko hulda ta Masarauta da shugaban karamar hukumarsa bisa doka ba Gwamna ba.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN