Dansanda ya yi wa diyar kishiyar matarsa fyade ya caka mata almakashi sau 15

Yansanda sun cafke wani dansanda mai suna Constable Moses Nigel Jalasi, wanda ya yi wa diyar kishiyar matarsa fyade ya kuma caka mata almakashi har sau 15 a Eastlea ranar Juma'a.

Kakakin yansandan Zimbabwe Paul Nyathi ya tabbatar da kama jami'in dansanda Nigel Jalasi wanda ya tsere bayan ya aikata laifin a gidansu na ZRP da ke Eastlea da karfe 10 na safe ranar Juma'a..

Ya kara da cewa an kama Jalasi ne a birnin Harare ranar Asabar kuma za a gurfanar da shi a gaban wata Kotun Majestare ranar Litinin.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN