Legit Hausa
Kafin ranar Juma’a, 24 ga watan Mayu ana yiwa dukkabin yan
takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019 a jihar Zamfara
kallon wadanda suka sha kaye a zabe, sai dai hakan ya sauya a yanzu bayan
hukuncin kotun koli da ta soke kuri’un yan takarar jam’iyyar All Progressives
Congress (APC) gaba daya.
Kotun koli ta kaddamar da cewa APC a Zamfara bata da yan
takara a zaben 2019, don haka ba za ta iya ikirarin lashe zaben ba. Majalisar alkalai
biyar, karkashin jagorancin Ibrahim Muhammad, mukaddashin shigaban alkalan
Najeriya, ya zartar da cewa a kaddamar da wadanda suka zo na biyu a zaben a
matsayin wadanda suka lashe zaben idan har sun cike sharudan kundin tsarin
mulki.
Hukuncin ya yi aiki me akan PDP wacce ta zo ya biyu a zaben.
Ga cikakken jerin sunayen yan takarar jam’iyyar PDP a Zamfara wadanda suka yi
takara a zaben:
Gwamna Bello Matawalle
Mataimakin Gwamna Mahdi Gusau
Majalisar dattawa Ya’u Sahabi, Zamfara north Mohammed
Hassan, Zamfara central Lawani Hassan, Zamfara West Majalisar wakilai na
tarayya Umar Dan-Galadima – Kaura-Namoda/Birnin Magaji federal constituency
Bello Hassan Shinkafi – Shinkafi/Zurmi federal constituency Kabiru Amadu –
Gusau/Tsafe federal constituency Shehu Ahmed – Bungudu/Maru federal
constituency Kabiru Yahaya – Anka/Talata Mafara federal constituency Ahmed
Bakura – Bakura/Maradun federal constituency Sulaiman Gum – Gummi/Bukkuyum
federal constituency Majalisar dokokin jiha Zaharadeen M. Sada – Kaura Namoda north
constituency Kaura Namoda – south constituency Nura Daihiru – Birnin Magaji
constituency Salihu Zurmi – Zurmi east constituency Nasiru Muazu Zurmi west
constituency Muhammad G. Ahmad – Shinkafi constituency Musa Bawa Musa – Tsafe
east constituency Aliyu Namaigora – Tsafe west constituency Ibrahim Naidda –
Gusau east constituency Shafiu Dama – Gusau west constituency Kabiru Magaji –
Bungudu east constituency Nasiru Bello Lawal – Bungudu west constituency Yusuf
Alha ssan Muh – Maru north constituency Saidu Umar – Maru south constituency
Yusuf Muhammad – Anka constituency Shamudeen Hassan – Talata-Mafara north
constituency Aminu Yusuf Jangebe – Talata-Mafara south constituency Tukur
Jekada – Bakura constituency Faruk Musa Dosara – Maradun I constituency Nasiru
Atiku – Maradun II constituency Abdulnasir Ibrahim – Gummi I constituency
Mansur Mohammed – Gummi II constituency Ibrahim Mohammed Naidda – Bukkuyum
north constituency Sani Dahiru – Bukkuyum south constituency
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi