• Labaran yau


  Bayan ya rasu ranar Litinin batagari sun tone gawar wani karamin yaro ranar Talata suka tafi da ita

  Yayin da watan Azumi ya kamata ya zama wata da za a nuna tsoron Allah da yawan yin ibada, an sami akasin haka, domin dai wasu bata gari sun tone kabarin wani karamin yaro da ya rasu kuma aka bizine shi ranar Litini, amma sai aka tarar an tone gawar an tafi da ita aranar Talata  a karamar hukumar Bosso da ke jihar Niger.

  Babu wani cikakken rahotu ko karin bayani kawo yanzu dangane da lamarin.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bayan ya rasu ranar Litinin batagari sun tone gawar wani karamin yaro ranar Talata suka tafi da ita Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama