• Labaran yau

  An gaano gawakin yara 3 a cikin motar mahaifinsu bayan sun bace kwana 1

  An gano gawakin wasu yara uku a cikin wata mota da ta lalace aka ajiye ta a kusa da gidan mahaifinsu a Lokoja na jihar Kogi ranar Laraba.

  Majiyar isyaku.com ta ce diya mata guda biyu daga cikin yaran, diya ne ga Mr. Jackson wanda shi ne tsohon shugaban kungiyar Okada a jihar Kogi. Daya ragowar yaron an ba uwargidansa amanar kula da shi ne kafin faruwar wannan lamari.

  Yaran sun bace ne tun daren Talata kuma aka yi ta nemansu, amma sai ranar Laraba ne aka gan gawakinsu a cikin motar. 

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An gaano gawakin yara 3 a cikin motar mahaifinsu bayan sun bace kwana 1 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });