• Labaran yau

  Zargin cin amanar soyayya: Saurayi ya bindige budurwarsa da bindiga har lahira

  Rundunar yansanda sashen garin Membe da ke jihar Bayelsa sun kama wani mutum bayan ya kashe budurwarsa bisa zargin cin amanarsa ta hanyar yin soyayya da wani namiji.

  Wannan lamarin ya faru ne a garin Oluasiri a Membe da misalin karfe 11 na dare ranar Lahadi.

  Rahotanni sun ce shi dai saurayin budurwar ya dauko bindiga ne kuma ya nuna mata a fuka bayan ya turke ta a dakinsa yana yi mata tambayoyi. Ana cikin haka ne sai bindigar ta tashi kuma harsashi ya sameta a fuka lamari da ya hala ta nan take.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zargin cin amanar soyayya: Saurayi ya bindige budurwarsa da bindiga har lahira Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });