• Labaran yau

  Yanzu yanzu: Wani mutum ya shake matarsa ta mutu bayan ya kamata da kwarto

  Wani magidanci ya shake matarsa har lahira bayan ya kamata turmi tabarya tana lalata da kwarto a kan gadonsa kuma a cikin dakinsa na aure.

  Julius Rotich wanda ya fito daga kauyen Kaplelach a gundumar Kericho na kasar Kenya ya halaka matarsa ne bayan ta yi kokarin tserewa bayan asirinta ya tonu ranar Asabar 6 ga watan Aprilu.

  Bayan ya kashe matarsa ne, Rotich ya kira Basaraken yankin Soin Chief Paul Cheruiyot ya shaida masa abin da ya aikata, daga bisani an kai gawar matar dakin ajiye gawa, kuma mahukunta sun fara bincike.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Wani mutum ya shake matarsa ta mutu bayan ya kamata da kwarto Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });