Yanzu yanzu: Wani hadarin mota ya rutsa da motoci 4

Wani hadarin mota ya auku a unguwar Jabi da ke babban birnin tarayya Abuja da safiyar yau. Majiyar isyaku.com ta ce hadarin ya faru sakamakon rashin hakurin daya daga direbobin motocin wanda ya yi kokarin wuce motoci kuma haka ya haddasa aukuwan hadarin wanda ya rutsa da motoci 4 kirar Toyota Hilux, Honda Accord, Honda Element da Gulf.

Babu salwantar rayuwa amma mutum 2 sun sami raunuka kuma an garzaya da su zuwa Asibiti.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post