• Labaran yau

  Yansanda sun cire wani dan fashi daga wuta da aka banka masa domin a babbake shi

  Sashen jakar magori na isyaku.com a yau, ya leka birnin Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa inda ya gano mana yadda wasu fusatattun jama'a suka yi kusan kashe wani dan fashi da makami bayan dubunsa ta cika kuma aka kamashi.

  Amma bayan jama'a sun lafta mashi na jaki, ya daku iya daka daga hannun wadannan jama'a, sai daga bisani suka banka mashi wuta kuma ta kama jikinsa. Amma isar yansanda da wuri ya sa sun ciro shi daga wutar bayan jikinsa ya babbake suka tafi da shi.

  DAGA ISYAKU.COM 

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yansanda sun cire wani dan fashi daga wuta da aka banka masa domin a babbake shi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });