• Labaran yau

  Wani saurayi dan shekara 24 ya kashe mahaifinsa dan shekara 65 ya kone gawarsa

  Yansanda a jihar Anambra suna neman wani saurayi dan shekara 24 mai suna Abuchi Onuorah, bisa zargin kashe mahaifinsa dan shekara 65 mai suna Onyiauke Onuorah, kuma ya banka wa gawarsa wuta ta kone.

  Wannan lamari ya faru a garin Nando da ke karamar hukumar Anambra ta gabas .

  Majiyar isyaku.com ya ce Abuchi yana zargin cewa mahaifinsa Onyiauke ne ya kashe mahaifiyarsa yar shekara 51, sakamakon haka shi ma ya aika mahaifinsa barzahu, kuma ya banka wa gawarsa wuta.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani saurayi dan shekara 24 ya kashe mahaifinsa dan shekara 65 ya kone gawarsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });