• Labaran yau

  Yadda wani kwarto ya sha dan karen duka bayan an kama shi dumu-dumu

  Wani mutum mai suna Patrick Kachali ya gamu da fushin wasu matasa bayan an kama shi yana lalata da wata matar aure, sakamakon haka aka yi masa dan karen duka har da raunuka a fuskarsa a kasar Afrika ta kudu.

  Rahotanni sun ce wannan mutum asalin dan kasar Malawi ne mazauni kasar Afrika ta kudu.

  Bayan an kama Kachali ne dumu dumu, sai fada ya kaure kuma aka yi wa Kachali dan kare duka.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wani kwarto ya sha dan karen duka bayan an kama shi dumu-dumu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });