Wata mata ta zama attajira bayan mijinta ya sake ta

MacKenzie Bezos ita ce matar da aka saka din, wanda diyyar sakin na ta ya sanya ta cikin jerin attajiran duniya, an bayyana kudin da ta samu sakamakon sakin nan a matsayin wanda ya fi arzikin Dangote gaba daya. MacKenzie Bezos za ta ci gaba da rike kashi hudu cikin dari na hannayen jarin kamfanin Amazon wanda darajarsa ta kai dala biliyan 35.6, yayin da ta raba aurenta da shugaban kamfanin, Jeff Bezos. Hakan ya sanya ta zama mace ta uku da ta fi kudi a cikin mata a duniya, sannan kuma ta 24 a duniya idan aka hada da maza.

Read More at: https://hausa.leadership.ng/2019/04/09/wata-mata-ta-zama-attajira-bayan-mijinta-ya-sake-ta/

Leadership Hausa

MacKenzie Bezos ita ce matar da aka saka din, wanda diyyar sakin na ta ya sanya ta cikin jerin attajiran duniya, an bayyana kudin da ta samu sakamakon sakin nan a matsayin wanda ya fi arzikin Dangote gaba daya.

MacKenzie Bezos za ta ci gaba da rike kashi hudu cikin dari na hannayen jarin kamfanin Amazon wanda darajarsa ta kai dala biliyan 35.6, yayin da ta raba aurenta da shugaban kamfanin, Jeff Bezos.

Hakan ya sanya ta zama mace ta uku da ta fi kudi a cikin mata a duniya, sannan kuma ta 24 a duniya idan aka hada da maza.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post