• Labaran yau

  Wani malamin Chochi ya kashe kanshi bisa zargin aikata lalata da karamar yarinya

  Wani malamin Chochi watu Reverend Father, ya rataye kanshi har ya mutu bayan an zarge shi da aikata lalata da wata yar karamar yarinya a kasar Ivory coast.

  Father Richard Bilé ya rataye kanshi ne bayan hukumar Chochi da yake malanta ta sanar da shi cewa ta dakatar da shi daga mukaminsa na wucin gadi har sai an gama bincike.

  Rahotanni sun ce wannan ba shi ne karon farko ba da aka zargi Father Richard da aikata lalata da kananan yara yan mata.

  DAGA ISYAKU.COM 

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani malamin Chochi ya kashe kanshi bisa zargin aikata lalata da karamar yarinya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });