• Labaran yau

  Yadda abokai 2 suka kure mutuwa sakamakon wani mumunar hadarin mota

  Wasu bayin Allah sun kure mutuwa bayan motar da suke tafiya da ita ta kaucewa hanya ta yi kuli kulin kubura da su kuma ta bugi wani caben wutan lantarki a kan gadar Berger kusa da Mabushi a birnin Abuja ranar Lahadi.

  Wani ganau ba jiyau ba ya ce " Ina kallon wannan mota kawai sai ta kauce ma hanya zuwa daya bangaren, kuma ta yi ta mulmulawa a kasa kafin ta bugi caben wutan lantarki".

  Majiyarmu ta ce daya daga cikin mtum biyu da ke cikin motar ya yi tsalle ya fito kuma ya sami kananan raunuka a kafadarsa, amma dayan ya makale a cikin motar har zuwa wasu awanni yayin da jama'a ke ta kokarin ganin cewa sun ceceshi bayan  motar ta kama da wuta..

  Jami'an hukumar bayar da agaji na gaggawa FEMA sun halara a wajen, tare da jami'an FRSC wadanda suka taimaka wajen kashe wutar da ta kama a cikin motar da taimakon wasu jama'a.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda abokai 2 suka kure mutuwa sakamakon wani mumunar hadarin mota Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });