• Labaran yau

  Tsoho ya bindige matashi bisa zargin sace masa kudi daga bisani an ga kudin a karkashin pilonsa

  Yansanda a Soon Nern da ke Kakorn Ratchasima na kasar Thailand sun kama wani tsoho mai shekara 74 bayan ya harbi dan babban abokinsa da bindiga bisa zargin cewa ya sace mashi kudinsa kimanin Bant 47.000 kudin Thailand, amma sai aka gan kudin a karkashin Pilo a kan gadonsa a dakinsa bayan yansanda sun kaddamar da bincike.

  Wanda aka haba mai suna Tawee Srijantheuk ya sami mumunar rauni a cikinsa, kuma har hanjinsa sun fito waje, sai dai an garzaya zuwa Asibitin Mahrat da shi a Nakorn Ratchasima.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsoho ya bindige matashi bisa zargin sace masa kudi daga bisani an ga kudin a karkashin pilonsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });