• Labaran yau

  Tsananin kishi: Mata ta yi wa maigida wanka da tafasashshen ruwan zafi, karanta dalili

  Wani mutum mai suna  Richard Mwanza Jr, dan gidan Mr. Richard Mwanza Snr ya sami mumunar kuna a yankin cikinsa bayan matarsa ta watsa masa tafasashshen ruwan zafi kuma ta gudu saboda tsananin kishi.

  Mahaifin Richard watau Mwanza shi ne shugaban gidajen watsa labarai na kasar Zambia watau Zambia National Broadcasting Corporation(ZNBC),

  Majiyar isyaku.com ta ce ana zargin cewa Richard dan kwalisa ne wanda ke hulda da yan mata da dama, kuma ya ci karo da mata mai tsananin kishi wanda suke zaune a birnin Lusaka babban birnin na kasar Zambia kuma yana da yaya biyu.

  Yansanada dai sun dukufa wajen neman matarsa da ta gudu ta buya bayan ta aikata wannan aiki, shi kuma Richard yana kwance a wani Asibiti yana jinya.

  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsananin kishi: Mata ta yi wa maigida wanka da tafasashshen ruwan zafi, karanta dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });