• Labaran yau

  Kin bari a yi lalata da ita a cikin mota, samari 3 sun turo budurwa daga motar bas da ke tafiya

  Yansnda a jihar Lagos sun cafke wasu samari 3 bayan sun turo wata yarinya ta fado daga motar bas da ke tafiya saboda ta ki ta yarda su yi lalata da ita a cikin motar.

  Wadanda aka cafke sun hada da Ibrahim Opeoluwa, mai shekara 20, Garuba Suleiman mai shakara  20 da Emmanuel Ololade shi ma dan shekara 20.

  Wacce ta aka ci zarafinta mai suna  Joan Nwugha, ta ce ta sami mutanen ne a cikin motar bas ranar 30 ga watan Maris a tashr mota na Abule Egun da ke unguwar Ipaja a birnin Lagos, bayan motar ta fara tafiya ne sai suka tuntube ta da zancen cewa suna son su yi amfani da ita su uku yayin da motar e tafiya.

  Amma a cewarta, bayan ta ki ta aminta da bukatarsu ne sai suka fusata kuma suka turo ta daga cikin motar bas da ke tafiya kuma ta fado ta kare tare da samun raunuka.

  Daga bisani ta kai kara wajen yansanda kuma yansanda sun kama su suka gurfanar da su a gaban Kotun Majistare a Ejigbo, saidai basu amsa laifinsu ba

  Alkalin Kotun Mr T.O Shomade, ya bayar da belin wadanda ake tuhuma a kan N50.000, amma an tasa keyarsu zuwa Kurkuku kafin su cika sharadin beli. Alkalin ya dage shari'ar zuwa ranar 8 ga watan Mayu 2019.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kin bari a yi lalata da ita a cikin mota, samari 3 sun turo budurwa daga motar bas da ke tafiya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });