• Labaran yau

  Masifa da bala'i sun hadu: Saurayi ya rataye kansa a bishiya har ya mutu. Hotuna

  Wani matashi mai suna Alex Chukwumezie ya kashe kanshi ta hanyar rataye kanshi a wata bishiyar lemo a daren Talata 2 ga watan Aprilu a cikin garin Ihiala da ke jihar Anambra.

  Babu wani takamammen dalili da ya sa wannan matashi ya kashe kansa, amma bayanai sun nuna cewa akwai kwakwarar shaidar cewa wani Kawunsa ya taba kashe kanshi ta  wannan hanya a gomman shekaru da suka gabata.

  Sakamakon haka jama'ar Ubahuekwem Ihiala suka dauki gawar Alex suka shiga kungurmin gandun daji suka jefar da gawarsa, kuma suka dawo gida suka nemi matsafa da za su sare itaciyar lemo da Alex ya kashe kansa.

  DAGA ISYAKU.COM 
  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 
  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Masifa da bala'i sun hadu: Saurayi ya rataye kansa a bishiya har ya mutu. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });