• Labaran yau

  Lantarki ya kashe ma'aikacin wuta bayan ya mance ya cire fuse na transfoma

  Wani ma'aikacin wutan lantarki ya rasa ransa bayan an maido wuta a lokacin da yake cikin aiki a kan cabe na wutan lantarki mai tsananin karfi a Eliozu a Port Harcourt na jihar Rivers.


  Majiyar isyaku.com ta ce shi dai mamacin wanda aka tabbatar kwararren mai aikin wutan lantarki ne, yana aiki ne a wata Tranfoma, daga bisani kuma ya hau cabe domin ya daidaita wayoyin wutan, amma sai ya mance ya cire FUSE na Transfoma.


  Bayan ya hau cabe yana aiki ne sai aka maido wuta, kuma ta kashe shi nan take a kan cabe. Abokan arziki tare da wasu jama'a sun taimaka aka sauko da gawarsa.  DAGA ISYAKU.COM 

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Lantarki ya kashe ma'aikacin wuta bayan ya mance ya cire fuse na transfoma Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });