Kalli abin da ya faru da wani dan fashi da makami bayan dubu ta cika

Wani dan fashi da makami ya fada hannu a garin Saki a jihar Oyo, bayan Allah ya tona asirinsa yayin da suka je domin su yi fashi a Challenge.

Rahotanni sun ce wannan danfashi yana daya daga cikin yan fashi da makami da suka dade sun addabar ma'zauna wannan yankin a jihar Oyo.

An dai mika dan fashin ga jami'an yansanda domin gudanar da bincike.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post