Hukumar yansanda ta kori wani safeto daga aiki sakamakon kashe wani matashi

Hukumar yansandan jihar Lagos ta kori safeto Ogunyemi Olalekan daga aikin dansanda sakamakon kashe wani matashi mai suna Mr Kolade Johnson.

Shi dai wannan safeto ya harbi Kolade da bindiga yayin da yake kallon kwallon kafa a unguwar Mangoro da ke birnin Lagos ranar Lahadi da ta gabata sakamakon haka saurayin ya mutu.

Wannan lamari ya jawo kace nace a shafukan sada zumunta wanda ya sa hukumar yansanda ta dau mataki.Daga bisani hukumar yansanda ta kaddamar da bincike kuma aka kama safeto da ke da hannu wajen kashe Kolade.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN