• Labaran yau

  Hotunan yadda tawagar Gwamna El-rufai ta dakile yunkurin satar mutane a hanyar Abuja

  Da ranar yau Laraba ayarin Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai suka dakile wani yunkurin sace mutane a kan tagwayen hanyoyin mota na Abuja zuwa Kaduna.
  Da misalin karfe 3:40 na yammacin Laraba a kauyen Akilubu tawagar Gwamna El-rufa'i ta gan gungun motoci tsaye cewa masu sace mutane sun tare hanya a gaba, sakamakon haka Gwamna El-rufai ya umarci jami'an tsaro da ke tare da shi su je su kawar da wadannan batagari kuma haka ya sa suka arce zuwa cikin daji da gudu.

  Daga bisani Gwamna El-rufai ya bayar da umarni wadanda suka sami raunuka a kai su Asibiti.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda tawagar Gwamna El-rufai ta dakile yunkurin satar mutane a hanyar Abuja Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });