• Labaran yau

  Haka kawai wata budurwa ta kashe kanta bayan ta sha guba

  Wata budurwa mai suna Adewara Damilola Blessing ta kashe kanta ta hanyar zukar guba a jihar Ogun ranar Alhamis.

  Babu wani bayani kan musabbabin da ya sa Blessing ta kashe kanta.

  Wata kawar Blessing mai suna Yetunde Oluwatobi Omidiji ta ce " Mutuwar Blessig ya zo mana a bazata, domin Blessing bata nuna wata alamar damuwa ba ko wani abu da zai nuna cewa tana fuskantar wata matsala".

  DAGA ISYAKU.COM 

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM 

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Haka kawai wata budurwa ta kashe kanta bayan ta sha guba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });