• Labaran yau

  Girman al'aurar mai tabin hankali ya sa jaruma ta yi lalata da shi kuma aka kamasu

  An cafke wata Jaruma wacce ta yi fice a sana'ar rawa mai suna Evernice bayan ta yi ma wani mutum wanda ke da tabin  hankali fyade.

  Lamarin ya faru ne a Chinhoyi na kasar Zimbabwe lokacin da Evernice ta je domin ta nishadantar da jama'a da rawa kamar yadda ta saba, amma sai ta gan wani mai tabin hankali kuma al'aurarsa a waje .

  Ganin girman al'aurar wannan mutum mai tabin hankali sai ya tayar wa Evernice hankali, sakamakon haka ta lallashe wannan mutum zuwa dakin da take canja kaya kafin ta shiga dandalin wasa kuma ta aikata lalata da wannan mai tabin hankali.

  Kakakin yansanda na Mashonaland Inspector Clemence Mabgweazara ya tabbatar da faruwar lamarin, haka zalika shugaban kungiyar masu rawa na Dancers Association of Zimbabwe (DAZ) Harpers Mapimhidze ya caccaki Jarumar sakamakon wannan abun kunya da ta aikata.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Girman al'aurar mai tabin hankali ya sa jaruma ta yi lalata da shi kuma aka kamasu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });