• Labaran yau

  Da kyau, kalli hoton dauki kanka na selfie da goggon birai watau Gorilla

  Wani abin sha'awa yadda wasu ma'aikatan kare gandun daji a gandun dajin Virunga da ke kasar DRC Congo suka dauki hoton dauki kanka na selfie da wasu goggan birai  watau Gorilla.

  Gandun Virunga shi ne gandun daji mafi dadewa a kasar wacce ke karkashin kulawar UNESCO.

  Fiye da ma'aikatan kare gandu 600 ne ke gudanar da aikin kare dabbabin wannan gandu, wanda bisa alamu sun kulla kawancen kauna tsakaninsu da wau dabbobi kamar birai bisa shakuwa na yau da kullum a cikin gandun.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Da kyau, kalli hoton dauki kanka na selfie da goggon birai watau Gorilla Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });