• Labaran yau

  An tsinci jariri da aka yar a cikin ban daki na wani Asibiti. Hotuna

  An tsinci wani jariri da aka  jefarar a cikin masai ko ban daki na wani Asibiti da ke rukunin gidajen Gwamnatin tarayya a garin Bauchi.

  Rahotanni sun ce wata mata da ke wucewa ce ta jiyo kukan jaririn, lamari da ya sa aka kai ma jaririn dauki aka wanke shi.

  Babu wani bayani dangane da wadda ta yar da jaririn ko dalili da ya sa aka yar da jaririn.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An tsinci jariri da aka yar a cikin ban daki na wani Asibiti. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });