An cafke miji da mata da suka sace jariri suka saka a cikin jakar hannu. Hotuna

An cafke wani mutum tare da matarsa a birnin Port Harcourt na jihar River bayan yansanda sun same su da jariri da suka sato suka saka cikin jakar hannu na matar.

Yansanda sun bankado wannan mugun aiki ne a lokaci tsayar da ababen hawa domin a gudanar da binciken bazata da ake kira "stop and search", wanda sakamakon haka ne ya sa aka gano wani jariri a cikin jaka.

Jama'a da ke kusa da gurin sun yi kokarin afka ma wadannan magidanta, amma yansanda sun cecesu kuma suka tafi da su shalkwatan hukumar da ke Port Harcourt domin gudanar da bincike.


DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN