• Labaran yau

  Allah ya tona asirin wani saurayi da aka kama yana lalata da saniya a cikin daji

  A yau jakar magori ta leka kasar Kenya inda ta samo labarin wani mutum mai suna George Kamani wanda aka kamashi yana lalata da wata Saniya a cikin dajin Allah.

  An kama Kamani ne turmi tabarya yana lalata da wata saniya da misalin karfe 6:12 na yamma bayan ya daure kafafun Saniyar.

  Wata mata da ke wucewa ta jiyo nishin saniyar a cikin daji, kuma ta lallaba domin ta gano ko mi ya faru da Saniyar, amma sai ta ga Kamani a yanayi na lalata da wannan Saniya.

  Sakamakon haka matar ta yi kururuwa har sauran kauyawa suka taru a wajen, kuma suka afka ma Kamani da duka.

  Tuni yansanda suka ceceshi daga hannun fusatattun kauyawa suka tafi da shi caji ofis domin gudanar da bincike.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah ya tona asirin wani saurayi da aka kama yana lalata da saniya a cikin daji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });