• Labaran yau

  Abin mamaki, yadda wata mata ta tube zindir ta dambace wani mutum a jihar kudu

  Sashen jakar magori na mujallar isyaku,com ya leka jihar Anambara inda ya samo labarin wata mata da ta tube sumbur domin ta yi fada da wani mutum mai suna Emmanuel a birnin Awka.

  Wasu jama'a sun yi kokarin su raba fadan amma fa wannan mata ta turje ta ce sam sai ya sallame ta da adadin wasu kudade kafin ta rabu da shi.

  Ta yi amfani da dutse ta yi ta kwada masa kuma ta ce idan bai bata wadannan kudade ba za ta kashe shi.

  Wannan irin lamari yakan faru lokaci zuwa lokaci a kudancin Najeriya, ko dai na miji ya tube zindir a bainar jama'a ko mace ta tube zindir bisa wasu dalilai.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin mamaki, yadda wata mata ta tube zindir ta dambace wani mutum a jihar kudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });