• Labaran yau

  Abin haushi, an kama wani saurayi bayan ya saci Pant na yan mata. Hotuna

  Wani saurayi ya fada hannu bayan Allah ya tona asirinsa yayin da ya tattara Pant na yan mata da niyyar ya tafi da su bisa dalilai na rabin kansa a Ifo da ke jihar Ogun ranar Alhamis.

  Wannan saurayi da ya daku a hannun fusatattun jama da suka ladabtar da shi ta hanyar tube shi suka kuma wulakanta shi. 

  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin haushi, an kama wani saurayi bayan ya saci Pant na yan mata. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });