• Labaran yau

  Zaben Gwamnoni: Yansanda sun kama Adduna 720 a jihar Kano (Hotuna)

  Rundunar yansandan jihar Kano ta kama wasu tarin Adduna guda 720 da aka shigo da su jihar Kano gabanin zaben Gwamna na ranar Asabar 9 ga watan Maris.

  Yanzu haka yansandan jihar Kano na ci gaba da gudanar da bincike.

  Idan baku manta ba, rundunar yansandan ta ce ta kama mutum 950 da ake zargin cewa yan daba ne a wani samame da ta gudanar a fadin jihar Kano a cikin kwanaki tara, kuma ta gurfanar da su a gaban Kotu wanda 750 a cikinsu adadin suke gidan Kurkuku yayin da suke ci gaba da fuskantar shari'a daga Kotuna.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben Gwamnoni: Yansanda sun kama Adduna 720 a jihar Kano (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });