• Labaran yau

  Yara 4 diyan mutum 1 sun mutu sakamakon shakar hayakin tahuna

  Wasu yara guda 4 diyan mutum daya sun mutu yayin da suke barci da dare ranar Juma'a bayan sun shaki hayakin Tahuna watau Janareto da aka ajiye kusa da Tagar dakin da suke kwana a jihar Bayelsa.

  Hayakin Tahuna ke janareto ya sha kashe mutane a cikin barcinsu wanda ke faruwa idan an rufe taga da kofa yadda iska baya zagayawa a cikin daki.

  Masana sun ce hayakin janareto ko Tahuna yana dauke da iskar Carbomonoxide wanda ke kisa ga bil'adama idan an shakeshi a yanayi na rashin iskar Oxygen sakamakon rufe Taga ko Kofar daki da ake kwance.

  Yana da kyau a nisanta Tahuna ko janareto daga kusa da dakin da aka kwanta.

  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yara 4 diyan mutum 1 sun mutu sakamakon shakar hayakin tahuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });