• Labaran yau

  Yansanda sun yi awon gaba da budurwa da ta yi tsirara a dandalin Pretoria

  Yansanda a birnin Pretoria na kasar Africa ta kudu sun yi awon gaba da wata mace mai suna Gugu Ncube bayan ta tube tufafinta domin nuna adawarta bisa yadda Manajan kampanin da take aiki ya koreta daga aiki domin ta ki ta yi lalata da shi.

  Wannan mace ta ce ta yi iya kokarin ganin cewa ta shaida wa manya da ya kamata su sa baki a zancen amma abin ya ci tura.

  Yansanda dai sun cafke wannan mace ne a dandalin Union Buildings da ke birnin Pretoria.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yansanda sun yi awon gaba da budurwa da ta yi tsirara a dandalin Pretoria Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });