• Labaran yau

  Yan mata sun kasa tafiya bayan an zartar masu da hukuncin bulala

  Ala tilas aka dauki wasu 'yan mata guda biyu daga wajen da aka yi masu bulala domin sun kasa tafiya bayan an gama aiwatar da hukuncin sakamakon kama su da laifin cudani da maza ba tare da aure ba a kasar Indonesia.


  Tun a shekarar bara ne aka kama wasu maza da mata guda shida bayan yansanda sun kai samame a wani Hotel a yankin Banda Aceh na kasar Indonesia.

  Bayan sun shafe watanni a Kurkuku, sai a ranar Litinin aka zartar masu da hukuncin bulala a bainar jama'a.

  Kasar Indenesia, musamman yankin Banda Aceh tana bin dokokin addinin Musulunci sau da kafa.

  Kowace daga cikin yan matan ta sha bulala 25 domin sun yi cudani da maza a dakin Hotel.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan mata sun kasa tafiya bayan an zartar masu da hukuncin bulala Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });