• Labaran yau

  Yan bindiga sun halaka mutum 10 suka kone gidaje 30 a jihar Kaduna. Hotuna

  Akalla mutum 10 ne aka kashe kuma aka kone gidaje 30 a wani sabon hari da wasu yan bindiga suka kai kan kauyen Nandu -Gbok da ke karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna da asubahin ranar Asabar misalin karfe 4:00 na safe.

  Yayin da yake tabbatar da aukuwan lamarin, dan majalisa mai wakiltar Sanga da Jama'a a majalisan wakilai da ke Abuja Hon. Shehu Nicholas Garba, ya ce " Wannan lamari ya faru ne lokacin da ake makokin hari da ya yi sanadin mutuwar jama'a a Kajuru mako da ya gabata, sai kuma ga wannan hari a garin Nandu-Gbok"..


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan bindiga sun halaka mutum 10 suka kone gidaje 30 a jihar Kaduna. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });