• Labaran yau

  Yadda yan banga suka ceto wani dansanda daga hannun masu sace mutane. Hotuna

  Yan banga na OSPAC a garin Ogba da ke karamar hukumar Egbema Ndoni a jihar Rivers sun yi nassarar kubutar da wani 'dansanda tare da wasu mutane daga hannun masu sace mutane domin yin garkuwa da su bayan an yi barin wuta tsakaninsu yan banga da masu satar mutane. Daga karshe dai an kubutar da wadanda aka sace kuma aka kama daya daga cikin batagarin.


  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yan banga suka ceto wani dansanda daga hannun masu sace mutane. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });