• Labaran yau

  Yadda wata budurwa ta tube zindir domin gudanar da zanga-zanga

  Wata budurwa ta dau hanlalin mazauna birnin Lago bayan ta tube zindir ta yi wa jikinta penti da jar kala kuma ta yi tsayuwar zanga-zanga domin nuna adawa da kashe-kashe da ake yi wa mata saboda dalilai na tsafi.

  Mazauna birnin Ikko watau Lagos sun cika da mamakin ganin irin wannan lamari da ba kasafai ake ganin irin haka ba ko da a birnin na Lagos wanda ke cike da ababen mamaki sakamakon cinkoson jama'a daga kowane bangare na Najeriya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

   Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wata budurwa ta tube zindir domin gudanar da zanga-zanga Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });