• Labaran yau

  Yadda wata budurwa ta taka rawa sumbur a kan titi. Hotuna

  Wata budurwa baiwar Allah ta hau kan titi a birnin Awka na jihar Anambra sumbur haihuwar uwarta da ranar yau kuma ta yi ta tafiyarta tana taka rawa. Amma an lura cewa budurwa tana da alamun tabin hankali.

  Kafin rubuta wannan rahotu, wasu mutanen kirki suna kokarin gano 'yan uwa ko iyalin wannan budurwa domin bata taimakon gaggawa sakamakon hali da take ciki.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/CM9VNSwQfZnIDKvffzvbiM

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wata budurwa ta taka rawa sumbur a kan titi. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });